<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>583</hymn_number>
<title>Yesu Ya Ci Nassara da Mutuwa LW583</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Yesu Almasihu ta wurin mutuwarsa
 Ya ci nassara da mutuwa
 Ya ba mu iko mu masu bi
 Nasara bisa magabci

[V2]
 1)Ranar mutuwar Yesu Kristi kan giciye
 Shaiɗan da mutanensa ke murna
 Amma dukan masu binsa
 Su ne ke nuna baƙin ciki.
 Korus

[V3]
 2)Amma ranar tashin Yesu Kristi daga Kabari
 Dukan masu binsa ke murna
 Amma Shaiɗan da masu binsa
 Su ne ke nuna baƙin ciki.
 Korus

[V4]
 3)Babban kuskuren da Shaiɗan ya yi a tarihinsa
 Shi ne giciye Almasihu
 Amma bai sani ba ya kada kansa
 Amma bai sani ba ya murɗe kansa.
 Korus</lyrics>
</song>